Friday, August 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron dake fadakarwa a Tiktok, Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa yana son Tauraruwar mawakiya, Fati Nijar da aure

Tauraron dake fadakarwa a kafafen sadarwa, Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa, yana son Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa inda yace indai tana sonsa, to shima yana sonta.

Yace tuni ya aika mata sakon soyayya kuma yana jiran amsarta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda Hàrsàsàì suka fado daga cikin wata Mota data je wucewa ta kofar jami'ar ABU Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *