Wednesday, April 1
Shadow

Kalli Bidiyon yanda hatsaniya ta kaure a taron jam’iyyar APC a jihar Bauchi inda matasa suka rika cewa ba zasu sake zaben shugaba Tinubu ba

A wajan taron jam’iyyar APC a jihar Bauchi an ga yanda hatsaniya ta kaure inda matasa suka rika fadar basa yi, ba zasu sake zaben Tinubu ba.

Bidiyon lamarin ya dauki hankula inda akai ta sharhi akai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Ban ga wani abu da zai iya hana Tinubu zarcewa ba a 2027>>Tanko Yakasai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *