Thursday, April 2
Shadow

Babban yaron tsohon Ministan tsaro, Abubakar Badaru ya fice daga jam’iyyar APC

Daya daga cikin manyan yaran tsohon Ministan tsaro, Abubakar Badaru me suna Hon. Zakari Kafin Hausa ya fice daga jam’iyyar APC.

A sakon da ya fitar dake ta yawo a kafafen sada zumunta yace ya fice daga jam’iyyar APC saboda tana saka mutane cikin damuwa.

Sannan yayi kira ga duka mabiyansa suma su fice daga jam’iyyar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka tare hanya a kasar Ingila saboda siyarar shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *