Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yawan jami’an tsaron dake baiwa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu kariya sun baiwa mutane mamaki yayin da aka ganshi a wajan babban taron jam’iyyar APC

Bidiyon ya bayyana na yawan motoci da jami’an tsaro a tawagar dan shugaban kasa, Seyi Tinubu.

Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda da yawa ke tambayar mukamin dan shugaban kasar da har ake bashi jami’an tsaro da yawa haka.

Karanta Wannan  Ƴañ Bìñdiga Sun Sace Fatima Adam Tare Da Wasu Mutane Dake Cikin Motar Su A Jihar Zamfara, Cikin Daren Yau Litinin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *