Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Kada wanda ya karya doka ko ya tayar da rigima saboda wani dan siyasa, Ba zaka ga yaran masu kudi irina muna haka ba>>Inji Hon Bello El-Rufai, dan tsohon Gwamnan Kaduna

Hon. Bello El-Rufai da a wajan tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya yi kira ga matasa kada su karya doka ko su tada rigima saboda wani dansiyasa.

Yace ba zaka ga ‘ya’yan masu kudi irinsa suna hakan ba.

Wannan magana tasa ta jawo cece-kuce inda wasu suka goyi bayansa wasu kuma suka sokeshi.

Karanta Wannan  Ka jawa Danka kunne yana wuce gona da iri>>Atiku ya gayawa Shugaba Tinubu bayan da aka zargi Seyi Tinubu da lakadawa shugaban Daliban Najeriya dukan kawo wuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *