Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani yace min muryata yake ji tana sashi yana Istimnaiy>>Inji Mofy Algaita

Tauraruwar kafafen aada zumunta, Mofy Algaita tace wani ya gaya mata muryarta na sashi yana Istimnaiy.

Tace abin ya bata mamaki inda aka ga tana ta dariya a Bidiyon.

Saidai tace tana rokar masa Allah ya gafarta masa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Yayin da Nafiu Bala Gombe ya hana jam'iyyar ADC zaman Lafiya, Wata Gagarumar rikici ta kunno kai a jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *