Monday, April 6
Shadow

Subhanallahi: An kamata ta Qona gidan Angonta, Kwana biyu da daura musu aure

Rahotanni sun ce an kama Amina Hassan bayan data Qona gidan Angonta, kwanaki 2 bayan da aka daura musu aure.

Rahoton faruwar lamarin nata yawo a kafafen sada zumunta inda zuwa yanzu babu cikakken bayani kannfaruwar lamarin.

Karanta Wannan  Sojojin Najariya sun ce sun kashe 'yan Bindiga 10,937 da kama guda 12,538 a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *