Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa naki yin wakar siyasa shine ban son in Zhaghi Kwankwaso in yabi Abba>>Ali Jita

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita ya bayyana cewa, dalilin da yasa baya son yin wakar siyasa shine bai son sai ya soki Dr. Rabiu Musa Kwankwaso sanna ya yabi Gwamna Abba Kabir Yusuf.

Yace Ko makaho ya shigo Kano yanzu yasan Kokarin Abba yafi na sauran gwamnonin da suka gabata.

Karanta Wannan  Tsohon dan kwallon Manchester United, Rio Ferdinand yace yana tare da Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *