Friday, November 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba zan yi aure ba har in koma ga mahaliccina>>Inji Adama

Tauraruwar Tiktok, Adama ‘yar kasar Nijar ta bayyana cewa, ba zata yi aure ba har ta koma ga mahaliccinta.

Ta bayyana cewa kuma ita ba ‘yar iska bace.

https://www.tiktok.com/@littlephina123/video/7626878545452797205?_r=1&_t=ZS-95Rfu5UoENM
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Ali Nuhu da Adam A. Zango suka chashe tare da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *