Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta nuna kirjinta ya dauki hankula sosai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka ga wani Bidiyon ta inda ya nuna kirjinta a waje.

Da yawa sun ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai inda wasu ke nuna bai dace ba, wasu kuwa cewa suke ta burgesu.

Karanta Wannan  'Yan Kano Baku da Ankali, Wancan da kuka kama ya shiga masallaci a Hotoro, kamata yayi ku mikashi wajan hukuma>>Inji Wannan mutumin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *