Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaban Kiristocin Duniya, Fafaroma Pope Leo na ta shan yabo bayan da ya cire takalmi a yayin da ya shiga babban masallacin kasar Algeria

Shugaban Kiristoci, Pope Leo ya kai ziyara kasar Algeria.

Sannan ya kai ziyara babban Masallacin kasar inda aka ga ya cire takalmi.

Hakan ya jawo masa yabo sosai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Yayin da suke tsare dashi a Ofishinsu, ICPC sun kuma kai samame gidan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *