Saturday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu yayi magana akan Shigar da Dino Melaye yayi zuwa wajan babban taron jam’iyyar ADC

Fadar shugaban kasa ta yi magana akan shigar da Dino Melaye yayi ya je wajan babban taron jam’iyyar ADC.

Shugar ta Dino Melaye ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara akai.

Me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya bayyana cewa, Dino Melaye shine daya daga cikin mashirmatan shuwagabannin jam’iyyar ADC.

Yace Allah ya mana tsari daku.

Karanta Wannan  Wasu Daga Cikin Falalar Goman Farko Na Watan Zulhijja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *