Saturday, June 27
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Alhamis, 16 ga watan Afrilu ya kama akan Naira N1,344.20 kan kowace dala.

Farashin ya dan fadi zuwa Naira N1,343.83 kamin daga baya ya dawo.

Farashin kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja da Legas, Farashin dalar yana akan Naira N1,455 zuwa 1,480.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka kama masu kwacen waya da suka shiga gidan wata Sabuwar Amarya a Kano, abinda sukawa amaryar ya bada mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *