Saturday, April 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Labari me ban mamaki, Balarabe ya je kasar Sudan ya yi aure, ya haihu da matar, ya gudu da dan ya koma Saudiyya yacewa dan nasa mahaifiyarsa ta rasu

Wannan dan wasan kungiyar Alnassr ta kasar Saudiyya ne watau Abdullah Khoujali

Mahaifinsa ya je kasar Sudan inda ya auri mahaifiyarsa.

Bayan sun haihu sai ya tsere da shi zuwa Saudiyya da ya girma sai yace masa, mahaifiyarsa ta rasu.

Saidai bayan da ya kai shekaru 30, mahaifin nasa abinda yayi ya dameshi sai ya bayyana masa cewa, mahaifitarsa na nan da rai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Ina daga cikin na gaba-gaba da suka taya shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kin neman zabe yayi nasara a 2023>>Inji Sheikh Isa Ali Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *