Saturday, April 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Mata da basu da mazaunai suna ta damuna wai in daina saka Wando saboda suna min Hassada Allah ya min Manyan mazaunai>>Inji Maryam

Tauraruwar Tiktok me aikin wanke gidaje da kaya ta bayyana cewa, wasu mata dake mata hassada da mazaunan da Allah ya bata suna ta damunta ta daina saka wando.

Saidai tace Hassada ce da bain ciki tace kuma dole ta ria saka wando saboda yanayin aikinta.

Ta bayyana cewa ita sana’a take su kuma matan dake mata magana sun zama ‘yan Hassada.

@mba_cleaningandlaundry

Call us for your cleaning and laundry services,we are located at 62 Road Gwarimpa Abuja

♬ original sound – Mba_cleaningandlaundry
Karanta Wannan  Ashe Gaba da Gabanta: Kalli Bidiyon yanda Soja Boy me wakar Badala ya gamu da wata da ta fishi iya Rashin Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *