Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Mainz 05 sukawa Bayern Munich 3-0, Munich sun farke duka kwallayen aka tashi wasa 3-4

Wasan Bayern Munich da Mainz 05 ya dauki hankula sosai inda aka ga Mainz sun yiwa Munich 3-0.

Saidai daga baya Munich sun farke duka kwallayen sannan suka kuma kara kwallo daya aka tashi wasan 3-4.

Wasan ya kayatar sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata Me ciki data Shàchì katan din Famfas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *