
Tauraruwar Tiktok me aikin wanke gidaje da kaya ta bayyana cewa, wasu mata dake mata hassada da mazaunan da Allah ya bata suna ta damunta ta daina saka wando.
Saidai tace Hassada ce da bain ciki tace kuma dole ta ria saka wando saboda yanayin aikinta.
Ta bayyana cewa ita sana’a take su kuma matan dake mata magana sun zama ‘yan Hassada.