Thursday, April 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar kudancin Najeriya data kawowa mijinta kawarta ya biya bukatarsa dasu a daki daya kuma suka dauki Bidiyon ta sake sakin wani sabon Bidiyon

A jiya ne dai muka samu Labarin cewa, Sisi Alagbo wadda ta kaiwa mijinta kawarta ya biya bukata dasu a daki daya kuma suka dauki Bidiyon, Bidiyon ya watsu a kafafen sada zumunta.

Sisi dai ta fito ta bayar da hakuri inda tac abinda suka yi ita da mijin nata kuskurene da ba zai sake faruwa ba.

Saidai wani abin mamaki shine, Sisi ta sake sakin wani Sabon Bidiyon.

A Bidiyon data saki an ganta tana tallar wani maganin karfin maza wanda take cewa wai ko namiji zai biya bukatarsa da mata biyu ne a tare wannan magani zai masa aiki.

Wannan yasa da yawa suka rika zargin cewa, Bidiyon farko ma itace ta sakeshi kuma da gangan dan ta samu daukaka ta ci gaba da sayar da maganinta

Karanta Wannan  Faduwar Farashin Abinci: Baku ga komai ba, nan gaba farashin zai kara faduwa sosai kuma gidan kowa sai ya wadata>>Iniji Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *