Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani ya hau saman dandamali ya dakumi kakakin majalisar Dattijai, Tajudeen Abbas a Zaria

A yayin da ya je kaddamar da yakin neman zabensa a Zaria a karo na biyar, Kakakin majalisar Dattijai, Tajudeen Abbas wani ya hau kan dandamalin da yake jawabi.

Mutumin ya dakumeshi amma jami’an tsaro sun koreshi.

Karanta Wannan  EFCC ta yi gargadin a yi hattara da fasto bayan da ya nemi a biyashi Naira Miliyan 30 dan ya rikawa koyawa mutane yanda zasu inganta rayuwarsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *