Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan saurayinta ya je Kaduna, Itama ta bishi Kano>>Inji Yariman Dinki

Yariman Dinki ya bayyana cewa, Zulaihat da Saurayinta ya fitar da Update dinta, bayan ya je wajanta a Kaduna, Itama ta bishi zuwa Kano.

Ya bayyana hakane inda yake martani ga kalamanta a wata hira da aka yi da ita.

Yace Ba gaskiya ta fada ba.

https://www.tiktok.com/@gishazu_kano/video/7638735801622301959?_r=1&_t=ZS-96KfnF5ZZIL
Karanta Wannan  Babbar Kotun jihar Kaduna ta sake daga sauraron bayar da belin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai sai zuwa watan June

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *