Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon rawar rashin Kunya da wasu ‘yan Matan Arewa suka yi da ta jawo cece-kuce

Wasu ‘yan mata da aka rika bayyana cewa daga Arewa suka fito sun dauki hankula bayan wata rawa da suka yi data jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai sun ce rawar da suka yi bata kamata ba musamman ganin cewa sun saka kayan dake nuna kamala.

https://twitter.com/i/status/2056010567135981797

Wasu kuma sun rika bayyana cewa, Shiga me kamala ba ita ke nuna mutum na da tarbiyya ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abin mamaki yanda masu tsaron wajan biki(Bouncers) suka hana sojoji shiga wajan wani Biki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *