Sunday, September 27
Shadow

Kalli Bidiyon rawar rashin Kunya da wasu ‘yan Matan Arewa suka yi da ta jawo cece-kuce

Wasu ‘yan mata da aka rika bayyana cewa daga Arewa suka fito sun dauki hankula bayan wata rawa da suka yi data jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai sun ce rawar da suka yi bata kamata ba musamman ganin cewa sun saka kayan dake nuna kamala.

https://twitter.com/i/status/2056010567135981797

Wasu kuma sun rika bayyana cewa, Shiga me kamala ba ita ke nuna mutum na da tarbiyya ba.

Karanta Wannan  Kungiyar dattawan Yarbawa ta Afenifere ta yi kira ga shugaba Tinubu da ya gaggauta amincewa da kafa 'yansandan Jihohi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *