Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga dan Gwamnan Anambra, yana kwarmwasa irin ta mata yana cewa shi me kyaune dole maza su rikice idan suka ganshi

Dan Gwamnan Jihar Anambra, Charles Soludo ya sake bayyana a kafafen sada zumunta inda yake kwarkwasa yana cewa shi me kyau ne.

Yace dole saboda kyansa idan maza suka ganshi su rikicce.

A baya dai rahotanni sun bayyana cewa dan Gwamnan dan Lúwadi ne wanda yanzu haka yake karatu a kasashen turai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni iyamurace Musulma ina son in dawo Arewa da zama dan in rika Addini da kyau amma ina tsoron a rika ce min Arniya>>Inji Farida Nneoma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *