
Fitsararren dan Tiktok, Y America ya saki sabon Update inda aka ganshi da wata mata yana kalaman da basu sace ba.
Da yawa dai sun rika Allah wadai da wannan abu da yayi inda wasu suka rika kiran cewa ya kamata hukumomi su dauki mataki akansa.
A jiya ne dai Y America yace zai shirya wani bikin holewa tsakanin maza sa mata a Legos.