Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani a Kano ya dauko Kilaki ta biya masa bukata da alkawarin zai bata dubu 5 amma ya bata dubu 2

Wani Bidiyo na wata Kilaki da wani da ya dauketa suka je ta biya masa bukata da alakawarin zai bata dubu 5 amma ya bata dubu 2 ya dauki hankula.

A Bidiyon an ganta tana cewa, ba zata yadda ba sai ya cika mata kudinta

Sannan anji abokan sana’arta ta ce mishi ya bata kudinta.

Lamarin dai ya jawo Allah wadai inda wasu ke cewa abinda ke kawowa kasarnan karin matsaloli kenan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Abinda DSS sukawa El-Rufai bayan da suka so kamashi a filin jirgi bayan da ya dawo daga kasar Egypt amma yaki yadda su kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *