Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan kasar Japan na shan yabo saboda kwashe dattin filin wasa da suka yi bayan da aka kammala wasan su da Netherlands

‘Yan kasar Japan sun share filin wasa bayan kammala wasansu da Netherlands a jiya.

Lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta yaba musu duk da cewa ba wai yau suka fara ba dama sun dade suna nuna irin wannan al’ada tasu.

Daya daga cikin ‘yan kasar Japan din da aka tambayeta ko me yasa suke hakan?

Sai tace girmamawa ce ga ‘yan wasan da kuma masu kallo sannan suna jin dadin kasacewa a kasar Amirka kuma hakan al’adarsu ce dan haka basa son barin guri da datti.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wata Sabuwa ana rade-radin wani babban dan siyasar Najeriya dan luwadi ne, ya mayar da martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *