Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Saleem Goje ga babban Tanki, Nafi Hadiza Gabon komai, Nima kazo mu ji dadin Rayuwa>>Inji Maryam Buzuwa

Wata matashiya me suna Maryam Buzuwa ta yi kira ga Saleem Goje da cewa itama gata fa tana gabatar masa da kanta ya nemeta.

Tace tafi Hadiza Gabon komai kuma ita ba sai ya tura mata kudin jirgi ba na mota kowai zai tura mata zata je har Abuja ta sameshi.

Ta kuma bayyana cewa, Tana kira ga Saleem Goje da ya toshe kunnuwansa kan abinda mutane zasu gaya masa.

Karanta Wannan  Adam A. Zango ya saki Sautin Murya kan halin da yake ciki bayan hàdàrìn mota, Bidiyon ya bayyana inda aka ganshi kwance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *