Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani matashi ke dambe da surukarsa, Anata Allah wadai dashi

Bidiyon wani matashi ya karade kafafen sada zumunta inda aka ga yana ta dambe da Surukarsa.

Surukar tasa na son daukar wata jakane amma yace ba zata dauka ba.

Ga dukkan alamu ya rabu da matarsa ne shine suka je daukar kaya.

Inda anan ne aka yi wannan fadan.

Da yawa dai sun bayyanashi a matsayin mara tarbiyya da sanin ya kamata.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya san Kuna cikin wahalar Rayuwa amma kwanannan zata kare>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *