Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Mahaifina me Arziki ne kuma nima ‘yar kasuwace amma duk wanda ya fito yana sona ba dan Allah yake zuwa ba sai dan Dukiyar mahaifina, Shine nake neman me sona na gaskiya ko da talakane>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya ta bayyana a kafafen sadarwa inda take bayyana cewa, Mahaifinta me kudi ne kuma itama tana kasuwanci.

A cewarta, duk wanda ya fito neman aurenta, yana zuwane saboda dukiyar Mahaifinta.

Tace dan hakane ta fito Duniya tana neman wanda zai sota da gaskiya ko da talakane.

Tace duk wanda ke sonta ya aika mata sako.

Karanta Wannan  Kafar mu kafar Kwankwaso a siyasa duk inda ga tafi zamu bishi - Abba Gida Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *