WATA SABUWA: Sai Da Na Auri G-Presh Na Gane Cewa Shi Ba Nàmìjì Ba Ne A Zamantakewar Aure, Cèwar Sayyada Sadiya Haruna.
Sadiya ta ce duka dawauniyar auren su da G-Presh ita ta ɗauki nauyi ciki har da gidan da suka zauna lokacin da suka yi aure.
Me zaku ce?