Tuesday, September 1
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

A farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 23 ga watan Yuni 2026, farashin yana akan Naira ₦1,366.41 ne akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta jihohin Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa, Farashin dalar ya kai Naira 1,410, zuwa Naira 1,420, ya danganta idan saye ko sayarwane za’ayi.

Rahotanni sun ce bukatar dala daga masu fita zuwa kasashen waje akan kasuwanci ko wasu sha’ani na ci gaba da karuwa.

Karanta Wannan  Ma’aikatar Gidaje da Ci Gaban Birane ta Tarayya, ta fara gina gidaje 500 a Jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *