Monday, August 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Da gaske Nike zan auri Maryam Nicki Minaj Tsohuwar matar Gfresh>>Hassan Make-Up

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana cewa, da gaske yake zai auri Tsohuwar matar Gfresh watau Maryam Nicki Minaj.

Ya bayyana hakane a matsayin martani ga masu tambayarsa wai soyayyar sa da maryam din gaskiyane ko kuwa wasa suke dan daukar hankalin mutane?

Hassan Make-Up yace da gaske yake dan shi baya wasa a harkokinsa.

A wani Bidiyon na daban, Hassan Make-Up yace Shafa Wali ta kirashi inda tace masa da gaske yake zai auri Maryam Nicki Minaj?

Sai yace mata Eh.

Yace ta gaya masa cewa ta dauki nauyin komai da komai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani dan kasar Ghana ya hadu da shugaban kasar UAE suka gaisa yayin da shugaban ke ran gadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *