Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Addu’ar da su Rarara suka ce sun yiwa Najeriya karya suke ba Najeriya sukawa ba>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salisu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salisu ta bayyana cewa, Addu’ar da su Rarara suka shirya inda aka sauke Qur’ani dan kawo tsaro a Najeriya.

Tace ba dan Najeriya suka yi ba.

Ta bayyana cewa sun dai yi ne kawai dan jama’a da suka sakasu a gaba.

Karanta Wannan  ALHAMDULILLAH: Sojojin Nijeriye Sun Aika Da Rikakken Dan Ta'àďďan Da Ya Addabi Jihar Katsina, Sani Wala Burki Zuwa Barzahu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *