Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwana daya bayan da tace ta daina girgiza Nònuwa da Dùwàwù, Me bakin Kyss ta saki sabon Bidiyo tana gizgizasu

Tauraruwar Tiktok da aka fi sani da me bakin Kiss ta fito da safiyar jiya hadda kuka tace ta daina girgiza nonuwa da duwawu.

Tace ta koma ga Allah tana neman tuba.

Tace dalili shine aure zata yi.

Saidai da safiyar yau kuma an ga ta saki sabon Bidiyo tana rausayawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wallahi da wadanda ba musulmai bane suka yi irin wannan Kalamai akan Janibin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da Musulmai sun turasu Qiyama>>Inji Farfesa Ibrahim Maqari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *