Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani katafaren gida na Sanatan Najeriya ya dauki hankula sosai inda ake tambayar ina ya samo kudin

Bidiyon wani katafaren gida da aka ce na Sanatan Najeriya ne ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai.

Da yawa na cewa ina ya samu kudin da ya gina wannan gida wanda wasu ke cewa yafi fadar Gwamnatin Najeriya kyau.

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya za ta kashe biliyan N13 don inganta lantarki a sashen jihar Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *