Wednesday, July 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Kuna son ku batani, sai daukar hoton Zarmalulun kuke kuna aikomin>>Inji Me bakin Kyss

Tauraruwar Tiktok, Me bakin Kyss ta bayyana fushinta kan mazan dake daukar hoton gabansu suna aika mata.

Tace ta saka lambar wayartane dan kasuwanci amma mutane sai so suke su lalatata.

Tace zata kafe hotunan zarmalulun mutane kowa ya je ya duba nasa.

Karanta Wannan  Wannan Matar Aure ce aka yi Ghàrkùwà da ita a Abuja ana neman Naira Miliyan 50 kudin Fànsà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *