Thursday, July 2
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda dan kasar Senegal ya hadiyi zuciya ya rigamu gidan gaskiya saboda bakin cikin Belgium ta ciresu daga gasar World Cup

Wannan wani dan kasar Senegal ne da ya hadiyi zuciya ya rigamu gidan gaskiya saboda haushin yanda kasar Belgium ta ciresu daga gasar World Cup.

Mutumin ya rasu ne a filin wasa bayan da Belgium tawa Senegal 3-0.

Tuni dai aka fitar da gawarsa daga filin wasan.

Karanta Wannan  Makiyanane ke wannan karyar: Sanata Akpabio yace bai rabawa sanatoci dala Dubu 5 ba dan su goyi bayan dakatar da gwamnan Rivers ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *