Saturday, July 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Argentina ta cire kasar Cape Verde daga gasar World Cup saidai su abin be damesu ba, Sun yi ta daukar hotuna da Messi bayan tashi daga wasan

A wasan da aka buga na world Cup tsakanin Argentina da Cape Verde, Argentina ta yi nasara da ci 3-2.

Saidai bayan tashi wasan, ‘yan kwallon Cape Verde sun yi ta rububin daukar hotuna da Lionel Messi.

Kasar Cape Verde itace ta daya a Duniya mafi karancin yawan mutane inda duka basu wuce mutane dubu dari biyar da wani abuba da ta taba kaiwa wasannin kifa daya kwala na gasar World Cup.

Karanta Wannan  Shawarar da kuke baiwa shuwagabannin mu na jefa mutane cikin talauci da Yunwa>>NLC ta gayawa IMF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *