Sunday, October 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Daliba a Arewa da aka bata tallafin karatu na Gwamnatin tarayya

Wannan wata Daliba ce bebiya da aka baiwa tallafin karatu na Gwamnatin tarayya.

An ganta an bata littafi na littafi da jakar zuwa makaranta da kuma Biro ta je gida tana nunawa.

https://twitter.com/i/status/2073069757603942852

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda Gwamnan Bauchi yawa shugaban karamar hukuma da ya zauna kujera daya da sarkin Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *