Rahotanni daga jihar Kano na cewa, An gano cewa wasu daga cikin matan da gwamnatin jihar zatawa Auren gata suna dauke da juna biyu.
Hakan yasa dole aka daga maganar auren inda aka cire wadanda aka samu da cikin ake neman wasu su maye gurbinsu.