Saturday, July 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu mata daga Arewa ke Sumhbatar Juna da Rungume-Rungume ya jawo musu cece-kuce

Wannan wasu mata ne daga Arewacin Najeriya da suka dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka gansu suna sumbatar juna suna rungumerungume a shafinsu na sada zumunta.

Da yawa dai na zarginsu da Madigo duk da yake cewa su basu bayyana cewa suna aikata hakan ba.

Daga cikin wadanda suka musu wannan zargi hadda Gfresh.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Na bar Shirka da Kafurcin Dariqa, daga yau na fita daga Dariqa>>Inji Abu Hanifa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *