Saturday, July 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Soja Boy da Nafisa Abdullahi suka hadu a kasar Amurka suke shanawa

An hangi Nafisa Abdullahi tare da mawaki Soja Boy a kasar Amurka suna shanawa.

An gansu sun dauki hotuna tare inda kuma aka gansu a cikin mota suna hutawa.

@officialsojaboyy

With star @nafeesat_official πŸŽ‰πŸ‘ŒπŸΎ ATL’AN πŸ€΄πŸ†

♬ original sound – Moniquelyrics99
Karanta Wannan  APC kamar Jirgin Annabi Nuhu(AS) ne duk Wanda bai shigo ba ba zai tsira ba>>Inji Gwamnan Nasarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *