Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Dangote da wayar Samsung yasa anawa masu rike wayar iPhone tsiya

An hangi me kudin Afrika, Aliko Dangote rike da wayar Samsung.

Hakan yasa aka rikawa masu wayar iPhone tsiyar cewa ga me kudin gaskiya ma Samsung yake rikewa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kudi cike da Ghana Must Go ana rabawa mutane da hotunan Shugaba Tinubu akai da suka jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *