
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa, Kaf matsalar Najeriya yawan haihuwa barkatai da ake yi ne ya jawoshi.
Nafisa ta bayyana hakane a Podcast din da take yi inda tace bai kamata mutane su rika haihuwar ‘ya’yan da ba zasu iya kula dasu ba.
Nafisa tace kuma magana ce kawai abinda zata iyayi shiyasa take yi.