Sunday, August 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Kaf matsalar Najeriya haihuwar ‘ya’ya barkatai da ake yi a Arewa ne ya jawo shi>>Inji Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa, Kaf matsalar Najeriya yawan haihuwa barkatai da ake yi ne ya jawoshi.

Nafisa ta bayyana hakane a Podcast din da take yi inda tace bai kamata mutane su rika haihuwar ‘ya’yan da ba zasu iya kula dasu ba.

Nafisa tace kuma magana ce kawai abinda zata iyayi shiyasa take yi.

https://www.tiktok.com/@eeeshaofficial/video/7658930395764854034?_r=1&_t=ZS-97mKH8TZo1I
Karanta Wannan  Hotuna Da Duminsu: Wannan shi ne Alhaji Ibrahim Garba, wanda aka ɗaura wa jaruma Rahama Sadau aure da shi jiya Asabar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *