Wani matashi dan Najeriya ya kera Janareta me samar da wutar Lantarki dake amfani da ruwa.
Matashin ya nuna yanda janaretan da ya samar ke amfani inda da yawa suka jinjina masa.