Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wata Uwargida ta watsawa Mijinta Manja a fararen kayansa bayan da ya je gaisheta da abokansa bayan ya mata kishiya

Rahotanni sun ce wata uwargida ta watsawa Mijinta Man ja bayan da yayi aure ya je gaisheta shida abokansa.

Bidiyon lamarin ya dauki hankula a kafafen sadarwa inda wasu ke yaba mata, wasu sun ce bata kyautawa kanta ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wa'azin da yasa Kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *