Friday, July 10
Shadow

Da Duminsa: An bayyana randa Gwamnati zata saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Jam’iyyar ADC ta bayyana sanda Gwamnatin APC zata saki Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Jam’iyyar ta bayyana hakane ta bakin me magana da yawunta, Bolaji Abdullahi a wata hira da yayi da manema labarai

Bolaji Abdullahi ya bayyana cewa, Gwamnatin APC tana sone sai bayan zabe sannan ta saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Saboda tasan idan ta sakeshi a yanzu, ‘yan Adawa zasu kara karfi.

Karanta Wannan  Buhari ya yadda da Rade-Radin da aka rika yadawa cewa wai zan Shyèkyè shi>>Inji A'isha Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *