Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ke taka rawa sosai yana murna bayan da shugaba Tinubu ya tabbatar da cewa shine zai masa mataimaki a 2027

A yau ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tabbatar da cewa, Kashim Shettima ne zai matasa mataimaki a karo na biyu a zaben 2027

A wani Bidiyo daya bayyana a kafafen sadarwa, an ga Mataimakin shugaban kasar nata tika rawa yana murnar wannan lamari.

Hakanan an ga yanda Kashim Shettima ya je ofis ya gaishe da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kuma yi masa Godiya.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ni Gwanine wajan Iya Sulhu kuma Yanzu haka ana tattaunawa zan kawo sulhu a wannan lamari>>Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *