Saturday, September 12
Shadow

Ana ta cece-kuce bayan Hango Wata a kusa da Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah tana karatu

Wannan Bidiyon da malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya wallafa inda aka ga wata a kusa dashi tana karatu ya dauki hankula.

Wasu dai na fassara cewa, Kanwarsa ce wasu kuma na fassara cewa matarsa ce.

Karanta Wannan  Ko ta bar Musulunci ne? Wani ya tambaya bayan ganin wadannan hotunan na Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Saleh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *